Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ayyana Gwamna Biodun Oyébanji na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Jihar Ekiti da...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Bauchi (BASIEC) ta sanar da ranar 17 ga Agustan 2026 a matsayin ranar gudanar da zaben kananan hukumomin jihar,...
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, wanda zai yi takarar mataimakin shugaban ƙasa a jam’iyyar NDC, ya bayyana goyon bayansa ga sabuwar dokar jam’iyyar da ta haramta wa...
Ƙungiyar marasa rinjaye ta Majalisar Wakilai ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya mayar da hankali kan magance matsalolin tsaro da tattalin arziki ko kuma ya...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya bayyana cewa idan aka zaɓe shi a 2027, gwamnatinsa za ta tattauna da ’yan bindiga da...
Fitaccen mawaƙin siyasa a Najeriya, Dauda Adamu Kahutu Rarara, ya soki shahararren mawaƙin Afrobeats, David Adeleke, kan wani mataki da ya ɗauka a yayin bikin FIFA...
Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta bayar da umarnin dakatar da aiwatar da hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ya umarci Hukumar Zabe ta Kasa (INEC)...
Jam’iyyar NDC ta bayyana cewa Comrade Gwarzo ya zaɓi Mustapha Kwankwaso a matsayin abokin takararsa na mataimakin gwamnan jihar Kano gabanin zaɓen da ke tafe.Sanarwar na...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da ta soke rajistar jam’iyyun siyasa guda biyar, waɗanda suka...
Jam’iyyar ADC ta sanar da zaɓar tsohon gwamnan jihar Rivers kuma tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, a matsayin abokin takarar tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar,...