Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya bayyana cewa babu wani dalili da zai sa a ci gaba da tsare shugaban IPOB, Nnamdi...
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya bayyana cewa dimokraɗiyya ba za ta bunƙasa ba matuƙar ana cikin yanayi na rashin tsaro, yana mai jaddada aniyar gwamnatinsa na...
An yabawa Dakta Bala Wunti, fitaccen jami’i a fannin mai da iskar gas kuma bawan gwamnati, a matsayin shugaba mai kishin jama’a da nasara bayan wata...
Majalisar Dattawan Najeriya ta bayyana cewa ba ta amince da umarnin kama tsohon shugaban NNPCL, Mele Kyari, ba, tana mai cewa babu wani kwamitin majalisar da...
Shugaban Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayyana cewa wasu masu neman takarar gwamna a Najeriya sun kashe tsakanin naira biliyan...
Hukumar Kula da Tsarin Inshorar Lafiya ta Jihar Kano (KSCHMA) ta samu gagarumar nasara bayan ta zarce adadin mutanen da Hukumar Inshorar Lafiya ta Ƙasa (NHIA)...
Wasu shugabannin jam’iyyar NDC na shiyyar Arewa maso Yamma sun zargi tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, da yunƙurin mamaye tsarin jam’iyyar a jihar tare da...
Muyiwa Adekeye, mai bai wa tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai shawara kan harkokin yaɗa labarai, ya zargi hukumar ICPC da hana ubangidansa samun kulawar likitoci....
Gwamnatin Tarayya ta gargadi masu amfani da matsalar tsaro domin cimma muradun siyasa, tana mai jaddada cewa tana ɗaukar matakai masu ƙarfi domin dawo da zaman...
Jami’an Hukumar Tsaro ta NSCDC a Jihar Kano sun yi nasarar dakile wani yunkurin sace mutane da kuma satar shanu a yankin Bakin Komau da ke...