Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya rantsar da sabbin ministocinsa da ya nada su.shugaban , ya rantsar da sabbin ministocin ne yau Litinin a fadar mulki...
Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya bayyana cewa, Yaran da suka suma a kotu su shida cikin waɗanda aka gurfanar bisa zargin cin amanar...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Manjo Janar Olufemi Olatubosun Oluyede a matsayin muƙaddashin babban hafsan sojin ƙasar.Mai magana da yawun fadar shugaban ƙasa, Bayo...
Gwamnan Jihar Nasarawa Abdullahi Sule, yace Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana da masaniyar cewa matakan da yake dauka suna kara jefa yan Najeriya cikin mawuyacin hali.Gwamnan...
Mai shari’a Joyce Abdulmalik, na babbar Kotun tarayya da ke Abuja ya umarci babban bankin Najeriya CBN, da ya dakata da bai wa Jihar Rivers kasonta...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da Naira 71,000 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashi ga ma’aikatan jihar.Gwamnan ya sanar da hakan ne a...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana damuwarsa kan halin duhu da ake ciki a arewacin Najeriya sakamakon rashin wuta tsawon mako guda.Cikin wata sanarwa da...
Kwamitin Iyaye da ‘yan uwa, da magoya bayan ɗan takarar shugabancin ƙaramar hukumar Kumbotso a jami’ar NNPP, Hon Ali Musa Danmaliki (Hard Worker), ya gudanar da...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabiru Yusuf, ya cika alkawarin biyan sama da naira Miliyan 11 ga iyalan Marigayi Alhaji Salisu Yaro, tsohon jami’in walwala na kungiyar...
Babbar kotun jihar kano ta baiwa hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar KANSIEC, damar gudanar da zaben kananan hukumomi wanda aka shirya gudanarwa a ranar...