Babbar kotun tarayya da ke Abuja, a ranar Juma’ar nan ta haramtawa sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, da sauran su yi hira da...
Hukumar zaɓe ta ƙasa INEC ta ce ƙudirin da wasu al’ummar mazaɓar sanatan Kogi ta tsakiya suka gabatar mata bai cika ƙa’ida ba.A makon da ya...
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan da Majalisar Dattawan Nijeriya ta dakatar, ta ce taron barka da sallah da ta yi a mazaɓarta a yammacin Talata duk da haramta...
Sanata mai wakiltan Kogi ta tsakiya wadda aka dakatar Natasha Akpoti-Uduaghan, ta bijirewa dokar hana zirga-zirgar da aka sanya wa jihar Kogi inda ta gudanar da...
A dai dai lokacin da China ke ci gaba da zama babbar barazana ga Amurka ta kusan dukkan fuskoki, wani rahoton sashen binciken sirrin ya bayyana...
Gwamnatocin Jihohin Kasar nan sun bayyana adamuwarsu da kudirin dokar da Majalisar Wakilai ta gabatar na neman a cire kariyar da tsarin mulki ya bai wa...
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa babu tabbas ko zai tsaya takarar shugabancin ƙasar nan a zaɓen shekarar 2027.Atiku ya bayyana hakan...
Tsohon shugaban ƙasa Cif Olusegun Obasanjo ya ce mulkin demokradiyya ya gaza wajen kawo ci gaba a nahiyar Afrika tare da warware matsalolin da suka dabaibaye...
Wata kungiyar masu rijistar zabe daga mazabar Kogi ta tsakiya sun mika takardar koke ga hukumar zabe ta kasa (INEC) a ranar Litinin inda suka nemi...
Amurka da Ukraine za su gudanar da wata gajeruwar tattaunawa a Saudiyya a yau Talata, kwana guda bayan tattaunawar da aka yi tsakanin Amurka da Rasha,...