Iƙirarin da Baffa Bichi ya yi cewa gwamnatin Jihar Kano tana bai wa Sanata Rabiu Kwankwaso naira biliyan biyu a duk wata ƙarya ce tsagwaronta, in...
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya ce kishi da gwagwarmayar dimokuraɗiyya ya mutu a zuƙatan ‘yansiyasar ƙasar, kuma a halin yanzu sun kama...
Ɗan takarar shugabancin ƙasar nan, Atiku Abubakar, ya ce ya kamata shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya janye iyalansa daga shiga harkokin gwamnatin ƙasar.Wata sanarwa da Atiku...
Ɗan shugaban Kasa, Seyi Tinubu ya mayar da martani ga wani labari da ke cewa ya tura ƴan daba sun far wa shugaban wani ɓangare na...
Zababben shugaban karamar hukumar Rimin Gado, Alhaji Muhd Sani Salisu Jili, ya kaddamar da aikin gina titi mai tsawon kilomita 5 wanda zai ratsa Dutsen Gambori,...
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya nada mataimakan harkokin siyasa 168 domin kara inganta harkokin gudanar da mulki da zurfafa jagoranci na hadin gwiwa.Hakan na...
Tsohon babban Sakataren hukumar Inshorar Lafiya ta Kasa (NHIS), Farfesa Usman Yusuf, ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da murkushe ‘yan adawa tare da toshe masu...
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya ce ba ya cikin kawancen shugabannin adawa, wanda tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ke jagoranta.Hakan na kunshe...
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya ce wadanda ke da niyyar ficewa daga jam’iyyar PDP a yanzu su fice domin baiwa masu goyon baya damar...
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa yanzu ta biya sama da Naira biliyan 21 na kudaden fansho daga cikin basussukan Naira biliyan...