Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na Yankin Arewa Maso Gabas, Mustapha Salihu, ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ne kaɗai ke da ikon yanke hukunci kan makomar...
“Ya kamata Iran da Isra’ila su cimma yarjejeniya, kuma za a iya hakan,” a cewar shugaban Amurka Donald Trump, inda ya ƙara da cewa shi zai...
A wani zama na musamman da ta gudanar, Majalisar Dokokin Jihar Adamawa ta amince da karin wa’adin mulkin shugabannin kananan hukumomi daga shekaru biyu zuwa shekaru...
Farashin man fetur a kasuwannin duniya ya tashi bayan da Isra’ila ta tabbatar da kai hari kan Iran, lamarin da ya haifar da ƙaruwar fargabar rikici...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya karyata yiyuwar Najeriya ta zama ƙasa mai jam’iyya ɗaya a ƙarƙashin mulkinsa.Yayin da yake jawabi a zaman haɗin gwiwa na...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce yana farin ciki da halin rikici da jam’iyyun adawa da dama na ƙasar ke ciki.Shugaban ya bayyana haka ne a...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da soke bikin faretin soja na gargajiya da aka saba gudanarwa duk shekara, domin bikin cika shekaru 26 na ranar Dimokuradiyya a...
Tsohon Shugaban Marasa Rinjaye na Majalisar Dattawa, Sanata Ali Ndume, ya zargi hadiman shugaban kasa, waɗanda ya kamata a ce suna taimaka wa Shugaba Bola Tinubu,...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ja hankalin ƴan Najeriya da ka da su yanke ƙauna da gwamnatinsa, inda ya ƙara da cewa abubuwan kyautata rayuwarsu...
Gwamnan jihar Neja Umar Bago, na son yin aikin haɗin gwiwa da matatar man fetur ta Dangote domin haƙowa da kuma hada-hadar ɗanyen mai da aka...