Tsohon mashawarcin Shugaban Kasa Bola Tinubu kan harkokin siyasa, Dokta Hakeem Baba-Ahmed, ya bayyana cewa babu wani ɗan siyasa da zai iya lashe kujerar shugabancin Nijeriya...
Fadar shugaban Kasar nan, ta musanta wasu rahotonnin da ke zargin cewa an hana mataimakin shugaban ƙasar, Kashim Shettima shiga fadar shugaban ƙasar ta Villa.A ƴan...
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa babu wanda ya hana shi shiga fadar Ado Rock inda ya bayyana labarin a matsayin mummunan rahotannin da...
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta mayar da martani kan rade-radin da ake ta yadawa dangane da ficewar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, shugaban NNPP zuwa...
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya goyi bayan ayyana dokar ta-ɓaci da shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yi a jihar Rivers.Da yake jawabi ga wasu manema labari...
Shugaban jam’iyyar APC na Kasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yi wata ganawar sirri da wasu jiga-jigan jam’iyyar NNPP daga Kano.Wadanda aka yi ganawar da su...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana kalubale da cigaban da gwamnatinsa ke fuskanta tun bayan hawansa mulkin jihar.A wata hira da aka yi da shi...
Shugaban Jam’iyyar (APC) na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya jagoranci kwamitin gudanarwa na jam’iyyar, zuwa gidan tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a Jihar Kaduna a ranar...
Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce kadarorin da ya mallaka tun kafin ya zama shugaban kasa a ranar 29 ga Mayu 2015, su ne har...
Gwamnonin jam’iyyar adawa a Najeriya(PDP) guda 11, sun garzaya kotun kolin kasar nan suna kalubalantar ikon da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ke da shi na...