Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta bayar da tabbacin cewa ba za a yi kasa a gwiwa ba wajen tantance bayanan tsarin na’urar...
Jam’iyar PRP mai alamar dan mukulli ta sha alwashin mayar da hankali wajen bunƙasa fannoni shida (6) domin gina sabuwar Kano matukar tayi nasara a zaben...
Jam’iyyar APC mai mulkin Kasa da jihar Kano, sai dai a jihar ta na fuskantar sabon rikicin da ke barazana ga dan takarar shugaban kasa na...
Shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai ta tarayya Alhassan Ado Doguwa ya ce Kwankwaso ba abin yarwa bane a Kano.A cewarsa in dai mutum zai fadi...
Gabanin zaben 2023, Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta kasa (INEC), a ranar Alhamis, ta haramtawa kwamishinonin zabe (RECs) ziyartar gidajen gwamnati da ganawa da ‘yan...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci shugabancin jam’iyyar APC tun daga matakin ƙasa har zuwa jiha da ya hukunta shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya kuma...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Lafiya a ranar Laraba, 2 ga Nuwamba, 2022, ta soke zaben fidda gwani na jam’iyyar APC, na shiyyar...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa jarrabawar kammala karatun sakandare a Najeriya ta NECO, WAEC, NABTEBE, NBAIS, duk...
Wasu mambobin shugabannin jam’iyyar APC sun dakatar da shugaban jam’iyyar na Jalingo, Alhaji Bashir Bakari.Dakatarwar, ta zo ne a ranar Lahadin data gabata a Jalingo, babban...
Kungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su yi wa ‘yan takarar shugaban kasa tambayoyi kan yadda za su tunkari kalubalen kasar...