Jam’iyyar NNPP, ta musanta rahotannin da ke cewa dan takararta na shugaban kasa, Rabiu Musa Kwankwaso ya fice daga jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, gabanin zaben 2023.Sakataren...
Hukumar zaɓe mai kaman kanta ta Najeriya INEC, ta bayyana shirinta na sauya wa wasu cibiyoyin zaɓe guda goma sha shida a ƙananan hukumomi uku da...
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya yi Allah-wadai da rikicin da ya barke tsakanin magoya bayan jam’iyyar PDP da na APC mai mulki a jihar,...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta sanar da ranar Litinin 12 ga watan Disambar 2022 zuwa Lahadi 22 ga watan Janairu, 2023 a...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya bayyana rashin amincewa da matakin da hukumar zabe ta kasa ta dauka na amfani da na’urar...
Farfesa Mahmood Yakubu, Shugaban Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC ya ce hukumar za ta ci gaba da tsaftace rajistar masu kada kuri’a domin...
Kotun Shari’ar Musulunci da ke jihar Zamfara ta bayar da belin tsohon Ministan yada labarai, Ikra Bilbis.‘Yan sanda sun kama Bilbis a ranar Talatar da ta...
A fusace kan rikicin siyasa a jihar Borno a ‘yan kwanakin nan musamman ma harin da aka kai wa tawagar yakin neman zaben shugaban kasa na...
Rahotanni sun ce an harbe shugabar matan jam’iyyar Labour Party watau LP, Victoria Chintex a karamar hukumar Kaura ta jihar Kaduna.Sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar shiyyar...
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta tabbatar da Bashir Sheriff Machina a matsayin dan takarar jam’iyyar APC na yankin Yobe ta Arewa.Kotun ta tabbatar da...