Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ja kunnen ‘yan fadar Aso Rock “cabals” da ya yi imanin cewa suna adawa da burin zama shugaban kasa...
Kotun koli ta sake tabbatar da Hajiya Laila Buhari, a matsayin ƴar takarar Sanatan Kano ta tsakiya a tutar jam’iyyar adawa ta PDP.Tun a baya dai...
Wata babbar kotu a jihar Kano ta ba da umarnin a kamo mata shugaban jam’iyyar APC na jihar Abdullahi Abbas.Jaridar Sahelian Times ta ruwaito cewa, tun...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyar PDP Atiku Abubkar ya shirya kawo ziyara jihar Kano a ranar 9 ga watan nan da muke ciki na Fabarairu.Wannan...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC ta kara wa’adin karbar katunan zabe na dindindin PVC zuwa ranar 5 ga watan Fabrairu, 2023.Jaridar Dimokuradiyya ta...
Dan takarar mataimakin gwamnan jihar Kano a karkashin jam’iyyar APC, Alhaji Murtala Sule Garo ya caccaki wa’adin da gwamnatin tarayya ta bayar domin cire tsofaffin takardun...
Kotun karɓar ƙorafe-ƙorafen zaɓen jihar Osun, ta karɓe nasarar lashe zaɓe daga gwamnan jihar Ademola Adeleke tare da miƙa ta ga Gboyega Oyetola na jam’iyyar APC....
Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya ce yana da kwarin gwiwa wajen samun wa’adi na uku idan ya so ya yi mulki kafin ya bar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jaddada gargadin sa ga wakilan gwamnatin kasashen waje da kada su tsoma baki a zaben 2023 mai zuwa.Buhari ya yi wannan...
Duk da barazanar tsaro, gwamnatin tarayya ta baiwa ‘yan Najeriya tabbacin cewa zabukan 2023 zasu gudana a fadin kasar.Ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohammed ya...