Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar, ya yi nasarar lashe zaɓen shugaban ƙasa a jihar Katsina. Sakamakon da aka gabatar a zauren...
Tsohon shugaban ƙasa Chief Olusegun Obasanjo, ya buƙaci shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, da ya soke zaɓen da aka gudanar a ranar Asabar ɗin da ta gabata.Obasanjo,...
Hukumar zaɓe ta ayyana Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila, a matsayin wanda ya ya lashe zaɓen kujerar Sanatan Kano ta Kudu a zaben 2023.Babban baturen zaɓen yankin...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta bayyana cewa za ta ci gaba da bayyana sakamakon zaɓen shugaban ƙasa a gobe Litinin da ƙarfe...
Ɗan takarar Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar NNPP, Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso ya lashe ƙanan hukumomi 9, da suka haɗa da Garin Malam, Kibiya, Rimin Gado, Kura,...
Jami’an rundunar ƴan Sanda sun kama Haruna Salisu Mohammed, shugaban kafar yaɗa labarai ta WikkiTimes dake Bauchi lokacin da yake tsaka da gudanar da aiki tare...
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Takai na nuna cewa wasu fusatattu sun bankawa ofishin hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC da ke ƙaramar hukumar Takai...
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa INEC Farfesa Mahmud Yakubu ya bayyana cewa za a fara tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da na ƴan...
Jam’iyar NNPP ta bayyana rashin jin dadin ta, bisa yadda wasu ɓata gari suka farwa dan takarar gwamnan jahar Kano Eng. Abba Kabir Yusuf a mazabarsa...
Jami’an Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati, EFCC, a safiyar yau, 25 ga Fabrairu, 2023, sun kama wata mata dauke da katin zabe...