Tsohon babban mataimaki na musamman ga gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, Alhaji Sani Mohammed, wanda aka fi sani da Sani Rogo ya fice daga...
Tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido ya bayyana amincewa da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour LP, Mista Peter Obi da tsohon shugaban kasa Olusegun...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano a ranar Lahadin nan ta musanta kafawa da kaddamar da majalisar yakin neman zaben jam’iyyar a jihar a zaben 2023.Jaridar SOLACEBASE...
Gwamna Babagana Zulum ya ce jihar Borno tana da kashi 90 cikin 100 na tsaro da kwanciyar hankali gabanin babban zabe na 2023.Ya bayyana haka ne...
Tsohon shugaban Najeriya a mulkin soja Janar Ibrahim Badamasi Bababangida, ya musanta rahotonnin da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta cewa ya goyi bayan takarar Peter...
Watanni tara bayan murabus dinsu, kujerun shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, mataimakin shugaban jam’iyyar na kasa shiyyar (Arewa) Sanata Abubakar Kyari da mataimakin...
Tsohon shugaban Najeriya Chief Olusegun Obasanjo, ya bayyana goyon bayansa ga ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar Labour Party LP, Peter Obi, a matsayin gwaninsa a...
Jam’iyyar APC reshen Zamfara ta karbi wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP da na sabuwar jam’iyyar NNPP da suka sauya sheka a jihar.A ranar Litinin din nan ne...
Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed ya bayyana fatansa na cewa ‘yan siyasar da ke shirin yin magudi a zaben 2023 ba za su yi nasara ba....
Dr Abubakar Bukola Saraki, tsohon shugaban majalisar dattawa, ya yi barazanar daukar matakin kotu kan gwamna Abdulrahaman Abdurazaq na jihar Kwara.Bukola Yayi wannan barazanar ne bisa...