Gwamnatin jihar Kogi ta ayyana ranar Alhamis 29 ga watan Disamba, 2022 a matsayin ranar hutu domin jihar za ta karbi bakuncin shugaban kasa Muhammadu Buhari...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba zai rataye a babban birnin tarayya Abuja ba, bayan ranar 29 ga watan Mayun 2023, domin kada ya tsoma...
Shugaban jamiyyar APC na jihar Kano Abdullahi Abbas ya bukaci rundunar an sanda ta gaggauta kama dan takarar gwamna na jamiyyar NNPP Abba Kabir Yusif.Abdullahi Abbas...
Sadiq Aminu Wali, dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Kano, ya sha alwashin zuwa kotun daukaka kara bayan wata babbar kotun tarayya da ke...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano karkashin jagorancin mai shari’a AM Liman ta tabbatar da Mohammad Sani Abacha a matsayin zababben dan takarar...
Shugaba Buhari ya ce Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC ba ta da wani dalilin da zai hana ta gudanar da sahihin zabe a...
Majalisar wakilai ta tarayya ta koka kan yadda kasafin kudin majalisar ya gaza.Kakakin Majalisar Wakilan, Benjamin Kalu, ya ce Majalisar ba za ta iya yin aiki...
Wani faifan bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta na zamani, an jiyo Titi Abubakar, matar dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, na...
Jam’iyyar PDP a jihar Sokoto ta nesanta kanta da mumunan al’amarin da ke tattare da ‘yan daba a siyasar jihar.Jami’in hulda da jama’a kuma sakataren yada...
Zaben shugaban kasa na 2023 na kara zama abun ban sha’awa yayin yakin neman zabe, tarurrukan zauren gari da huldar yada labarai ke kara karfi.Kusan dukkan...