Zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bai wa al’ummar ƙasar tabbacin sadaukar da kansa ga hidimta wa jama’a iya ƙarfinsa. Ya bayyana haka ne...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya taya Bola Ahmad Tinubu murnar lashe zaben shugaban kasa na 2023.Wannan sakon ya fito ne ta hannun mai taimakawa shugaban kasa...
Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana nasarar Bola Ahmed Tinubu, a matsayin tabbatuwar dimokaradiyya ta gaskiya.Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa a ranar Laraba...
Najeriya ta wayi garin ranar Laraba da Bola Ahmed Tinubu a matsayin zababben shugaban kasa, bayan ya yi nasara da kuri’u miliyan 8.8 a zaben da...
Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, ya bayyana Bola Ahmad Tinubu, a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban ƙasa A...
Dan takarar jam’iyyar APC kuma tsohon Gwamnan Jihar Lagas, Bola Ahmed Tinubu, ya zama zababben shugaban kasar Najeriya.Shugaban Hukumar Zabe ta Kasa, (INEC) Farfesa Mahmood Yakubu,...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC ta bayyana Honarabul Alhassan Ado Doguwa na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben kujerar majalisar wakilai...
Babban jami’in tattara sakamako na jihar Naija ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar a jihar. Ga yadda sakamakon ya kasance Yawan wadanda...
Kwamitin yaƙin neman zaɓen ɗan takarar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya yi watsi da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da ake ci gaba da fitarwa.Kwamitin ya bayyana...
Jam’iyyun LP, PDP, da ADC, sunyi watsi da sakamakon zaben shugaban kasa da ake ci gaba da tattara wa Yanzu haka a shalkwatar tattara sakamakon dake...