Gwamnatin jihar Zamfara ta dage takunkumin da ta kakaba wa harkokin siyasa a jihar biyo bayan sake bullar barayi da garkuwa da mutane.Hakan na kunshe ne...
Alhaji Garba Tozai, mataimaki na musamman ga Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto, da Garba Araga, mataimakin shugaban jam’iyyar PDP na karamar hukumar Isa sun sauya...
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, ya bayar da gudunmawar Naira miliyan 100 ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Kano.Tinubu...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya yi alkawarin kafa bataliyoyin yaki da ‘yan ta’adda masu cikakken horo da da’a domin magance...
Duk da ana cikin tabarbarewar tsaro, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya isa jihar Edo domin yakin neman zabensa na shugaban kasa...
An bukaci daukacin ‘yan takarar zaben shekarar 2023 da jam’iyyunsu da su dakatar da yakin neman zabensu, su koma yankunansu domin taimakawa wadanda ambaliyar ruwa ta...
Dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Ebonyi, Ifeanyi Chukwuma Odii a ranar Juma’ar da ta gabata ya koka kan karuwar rashin tsaro da kashe-kashe...
Ɗan takarar gwamnan jihar Kano a ƙarƙashin jam’iyyar PRP Salihu Tanko Yakasai, ya bayyana aniyarsa ta shiga muhawarar da kamfanin Media Trust Limited mamallakin kamfanin jaridar...
Wani jigo a jam’iyyar APC a jihar Kaduna, Samuel Yohanna, ya ce babu wata jam’iyyar siyasa da ba ta daukar hayar jama’a don gudanar da taro.“Mu...
Uwargidan shugaban kasar Najeriya, Aisha Buhari, ta ce saboda yawan tsammanin da ‘yan Najeriya ke yi ga gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, ba ta da tabbacin...