Rundunar ƴan sandan jihar Katsina, ta tabbatar da rahoton faruwar wani harin ƴan bindiga a garin Maitsauni da ke karamar hukumar Kankara.Rahotonni sun bayyana cewa yayin...
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani-Bello, ya sanya dokar hana fita daga garin Lambata da ke karamar hukumar Gurara a jihar sakamakon wani kazamin rikici da ya...
Manajan Daraktan hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, Honarabul Baffa Babba Dan’agundi ya yi Allah-wadai da takun sakar da ke tsakanin jami’an...
Gobara ta tashi ta kone shedikwatar ‘yan sandan Kano, da ke Bompai da yammacin ranar Asabar din nan.Jaridar Alkiblah ta tattaro cewa gobarar ta tashi ne daga...
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas a ranar Talata ta tabbatar da cafke wasu mata biyu da ake zargi da hannu a bacewar jaririya a sashin binciken...
Gwamnatin tarayya ta kammala shirye-shiryen ci gaba da kashi na biyu na gurfanar da wadanda ake zargi da Boko Haram a wani sansanin soji da ke...
Wani yaro mai suna Uchenna Okafor, ya mutu bayan jami’ai sun kama shi kuma aka tsare shi a ofishin ‘yan sanda na Akwuzu, jihar Anambra.Wani mai...
Kwamishinan sadarwa da wayar da kan jama’a na jihar Edo, Chris Nehikhare a ranar Lahadi ya tabbatar da cewa an yi garkuwa da fasinjoji 31 a...
Rundunar ƴan sandan jihar Filato, ta daƙile yunƙurin yin garkuwa da shugaban majalisar dokokin jihar Rt. Hon. Yakubu Sanda. Hakan na ƙunshe ne a cikin wata...
Gwamna Babagana Zulum ya ce jihar Borno tana da kashi 90 cikin 100 na tsaro da kwanciyar hankali gabanin babban zabe na 2023.Ya bayyana haka ne...