Wasu ‘yan bindiga a kauyukan Batsari da Funtua a jihar Katsina sun yi garkuwa da mutane kusan 46 a karshen mako.Wata majiya ta shaida wa Jaridar...
‘Yan sanda a jihar Jigawa sun tono gawar wani jariri da aka binne shi da ransa a karamar hukumar Kiyawa ta jihar.Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar...
A fusace kan rikicin siyasa a jihar Borno a ‘yan kwanakin nan musamman ma harin da aka kai wa tawagar yakin neman zaben shugaban kasa na...
Babbar Kotun tarayya ta yanke wa babban Sufeton ƴansanda Usman Alkali Baba hukuncin zaman gidan gyaran hali na tsawon watanni uku.Alƙalin kotun Mai Shari’a Mobolaji Olajuwon...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta ce, ta samu nasara a shari’o’i guda 3,328 da ta gurfanar da mutanen da take zargi...
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya ta gargadi ‘yan Najeriya kan illolin yin hijira ba bisa ka’ida ba, domin kada su bata goben makomarsu.Kwanturolan...
Babban Sufeto Janar na ‘yan sandan Kasar nan, IGP Usman Alkali Baba, ya yi alkawalin cewa za a kina ofisoshin ‘yan sanda na zamani irin wanda...
Jami’an ƴan sanda da gudunmawar jami’an Sa-kai, sun samu nasarar hallaka wasu ƴan bindiga su bakwai a yankin Kumbashi na ƙaramar hukumar Mariga ta Jihar Neja....
Babban Sufeto Janar na ‘yan sandan Kasar nan, Mista Usman Baba, ya dora alhakin karuwar rikice-rikicen siyasa da ake samu a kasar kan wasu gwamnonin jihohi.Baba...
Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe ta gargadi ‘yan siyasa kan daukar ‘yan daba domin samun kariya a zaben 2023 mai zuwa.Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Haruna Garba...