Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya sha alwashin kawo ƙarshen matsalolin tsaro da Najeriya ke fuskanta kafin cikar wa’adin mulkinsa.BBC ta ruwaito cewa shugaba Buhari, ya furta...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta ce, ta cafke wani magidanci ɗan damfara bayan ya damfari wata kuɗi naira dubu ɗari...
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari yana sha suka kan batun sakin ‘yan ta’addar Boko Haram kusan 100 da sako ragowar fasinjojin jirgin kasan Kaduna-Abuja 23.Rahotanni dai na...
Rundunar yan sanda ta gurfanar da wata matashiya mai suna shamsiyya Adamu mazauniyar unguwar rimin kebe, wadda ake tuhuma da laifin kutse da sata wanda ya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana farin cikinsa da jin dadinsa, da na kasar baki daya tare da sojoji da sauran jami’an tsaro kan sako sauran...
‘Yan ta’adda a ranar Larabar nan sun sako sauran mutane 23 da suka yi garkuwa da su a harin jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja.Sakataren kwamitin da...
Najeriya za ta kasance kasa mafi aminci da tsaro kafin Shugaba Muhammadu Buhari ya bar mulki a ranar 29 ga watan Mayu, 2023.Wannan na zuwa ne...
Rundunar ‘yan sanda ta gargadi shugabannin siyasa a jihar Kano da su guji duk wani abu da zai iya kawo cikas ga zaman lafiya a jihar.Kwamishinan...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe babban dan dan majalisar dokokin jihar Bauchi mai wakiltar mazabar Dass, Bala Ali, kwanaki kadan bayan sun yi garkuwa da shi.Dan...
Babban Sufeto Janar na ‘yan sandan Kasae nan, IGP Usman Alkali, ya bayar da tabbacin cewa rundunar ‘yan sandan za ta hada gwiwa da ‘yan uwa...