Har yanzu akwai dalibai 98 na makarantar Sakandaren ’yan mata ta gwamnati da ke Chibok a jihar Borno daga cikin 276 da ‘yan ta’addar Boko Haram...
Malamin addinin musuluncin nan mazaunin Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi, ya yi kira ga hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) da ta saki Tukur Mamu, ko kuma...
Akalla mutane hudu ne rahotanni suka ce an kashe a wasu hare-hare da aka kai kan wasu al’umma biyu a karamar hukumar Guma ta jihar Benue.Mazauna...
Sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar Zamfara, Kolo Yusuf, ya jagoranci tawagar sintiri mai nisan kilomita 100 daga Gusau-Talata Mafara-Bakura zuwa Sokoto domin tantance kwazon jami’an ‘yan...
Bayan sace shugaban karamar hukumar Kanke ta jihar Filato, Honarabul Henry Jan Gotip, an sake shi.Kakakin Rundunar ’Yan sandan Jihar Filato, DSP Alabo Alfred, ya tabbatar...
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun tare babbar hanyar Birnin Gwari/Funtua, sun kashe wani direba tare da yin garkuwa da...
Jami’an ‘yan sanda a jihar Bauchi sun ceto wasu mutane uku da aka yi garkuwa da su.Wadanda abin ya shafa sun hada da Alh. Alhassan Gambo...
Dakarun runduna ta daya sun kashe ‘yan bindiga uku a yankin Sabon Birni, Dogondawa-Kuyelo da Farin Ruwa a jihar Kaduna.Daraktan hulda da jama’a na rundunar, Birgediya...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a wani rukunin gidaje masu tsada a Dutsen Reme na karamar hukumar Bakori a jihar Katsina ranar Juma’a tare da...
Wasu ‘yan bindiga sun yi awon gaba da wasu masu ibada a wani masallacin Juma’a da ke unguwar Zugu a karamar hukumar Gummi ta jihar Zamfara.Mazauna...