Rundunar ‘Yan sanda a Bauchi sun kara tsaurara matakan tsaro a kusa da ofisoshin hukumar zabe ta INEC a jihar.Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Ahmed Wakil,...
Manjo Janaral Babagana Monguno, mai ritaya wanda shi ne mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), ya ce Najeriya ta samu rikicin siyasa 52...
Sojoji sun kashe wani fitaccen kwamandan ‘yan ta’adda, Dogo Maikasuwa, a wani dajin da ke yankin Gengere-Kaso, daura da kan iyakar Chikun da Kajuru a jihar...
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya ba da shawarar cewa ‘yan jarida ne ke kawo cikas wajen fatattakar ‘yan bindiga a Najeriya.A cewar Matawalle, ba...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da kama wanda ake zargin ya yi garkuwa da wani yaro dan shekara biyar mai suna Hamza Harisu, wanda...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA, ta ce, ta cafke mutum ɗari da talatin ɗauke da miyagun ƙwayoyi a jihar Kaduna a watan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta karyata labarin wani harin ta’addanci da aka kai a wata al’umma a Kano a matsayin na karya a ranar Laraba,...
A ranar Talata ne kwamitin majalisar dattijai mai kula da harkokin tsaro ya janye daga nazarin kudirin kasafin kudin shekarar 2023 na ma’aikatar tsaro.Hakan ya biyo...
Dangane da shawarwarin tsaro na baya-bayan nan da Amurka da Burtaniya suka bayar, mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Babagana Monguno, ya tabbatarwa...
Rundunar ‘yan sandan Kasar nan ta karyata rade-radin cewa an binne bama-bamai a fadin Abuja.Jami’in hulda da jama’a na rundunar, Muyiwa Adejobi ya fitar da sanarwa...