Hukumar kiyaye afkuwar haɗura ta Najeriya FRSC shiyyar Kano, ta ce ta cafke fiye da motoci dubu uku wadanda ba su da lamba daga watan Agusta...
Wasu jami’an soji da suka yi ritaya a ranar Litinin din nan, sun bijirewa ruwan sama da aka yi a safiyar ranar Litinin domin gudanar da...
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya yi kira ga malaman addini da su yi addu’a domin ci gaba da samun zaman lafiya a jihar.Gwamnan ya...
An yi garkuwa da wasu jiga-jigan jam’iyyar APC mai mulki a jihar Kaduna a wani hari da aka kai a hanyar Kaduna zuwa Kachia a jihar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi da gudanar da wata haramtacciyar kwalejin kimiyyar lafiya a karamar hukumar Bosso ta...
Akalla mutum guda ne ya rasu a wani gini da ya ruguzo da sanyin safiyar ranar Asabar a karamar hukumar Birniwa ta jihar Jigawa.Jami’in hulda da...
Mambobin kungiyar gwamnonin arewa maso gabas sun koka kan sabon salon satar mutane a yankin wanda suka bayyana a matsayin abin damuwa.Gwamna Babagana Zulum na jihar...
Tsohon Sufeto Janar na ‘yan sandan Kasar nan, Solomon Arase, da Manjo Janar Jeleel Ogunlade mai ritaya sun dora laifin rashin tsaro da ya dade a...
Kungiyar Gwamnonin Arewa (NGF) da Majalisar Sarakunan Gargajiya ta Arewa na neman a kafa ‘yan sandan jihohi domin tunkarar kalubalen tsaro a yankin da ma kasa...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ranar Talatar nan ta bayar da dama ga bukatar hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) na tsare tsohon mai...