Hedikwatar Tsaron Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun samu gagarumar nasara a yaki da ta’addanci da laifuka a sassa daban-daban na ƙasar a watan Satumba. A...
Rahoton binciken jaridar Daily Trust ya gano cewa akalla makarantu fiye da 180 a jihohin Arewacin Najeriya aka rufe saboda hare-haren ’yan ta’adda da matsalar tsaro....
Gwamnan Jihar Kogi, Alhaji Ahmed Usman Ododo, ya bayar da umarnin rufe garejin manyan motoci da ake amfani da su ba bisa ka’ida ba a Zariagi...
Dakarun Rundunar Sojin Najeriya na runduna ta 6, sun kama mutane 17 da ake zargin masu fasa bututun mai ne, tare da lalata haramtattun matatun mai...
Rundunar ‘Yan Sanda ta jihar Jigawa ta sanar da cewa daga ranar 2 ga Oktoba, 2025 za a fara aiwatar da dokar hukunta motocin da aka...
Shugaban Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, zai shiga taron manyan jami’ai da za a gudanar a hedikwatar Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) a birnin New York a...
Rundunar sojan Najeriya ta ce ta yi nasarar kama motoci maƙare da kayayyakin da take zargi na harhaɗa bama-bamai ne da ake shirin tsallakwa da su...
Dakarun sojan Isra’ila na cigaba da shiga wani yanki mai cike da jama’a a birnin Gaza, yayin da suke ci gaba da farmaki domin kwace iko...
Dubban Falasdinawa na ci gaba da tserewa daga birnin Gaza, kwana guda bayan Isra’ila ta fara kai farmaki ta ƙasa a wani yunkuri na murkushe mayaƙan...
Hukumar NDLEA reshen Kano ta kama tabar wiwi mai nauyin kilo 112, bayan wani hatsarin mota da ya auku a Gadar Tamburawa, kan titin Zariya–Kano. Hukumar...