Gwamnatin Tarayya ta gargaɗi gwamnatocin jihohi da su guji kulla yarjejeniyar zaman lafiya da ƴan bindiga, tana mai cewa irin waɗannan matakai na yaudara ne kuma...
’Yan sanda sun tabbatar da harin da aka kai wa Makarantar Sakandaren ’Yan Mata ta Comprehensive da ke Maga, Jihar Kebbi, inda aka kashe Mataimakin Shugaban...
Wasu ‘yan bindiga sun sace daraktoci shida na Ma’aikatar Tsaro a hanyarsu ta Legas zuwa Abuja domin jarabawar karin matsayi. Kungiyar Ma’aikatan Gwamnati ta Ƙasa (ASCSN)...
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Alhaji Muhammad Sama’ila-Bagudo, a daren Juma’a a...
Ɗaruruwan mutane ne a garin Chiromawa da ke yankin ƙaramar hukumar Garun Malam a jihar Kano su ka ƙwaci ɗaya daga cikin masu riƙe da sarautar...