Connect with us

Featured

Gwamnatin Tarayya Ta Gargadi Jihohi Kan Sulhu Da Ƴan Bindiga

Gwamnatin Tarayya ta gargaɗi gwamnatocin jihohi da su guji kulla yarjejeniyar zaman lafiya da ƴan bindiga, tana mai cewa irin waɗannan matakai na yaudara ne kuma na kawo cikas ga ƙoƙarin tsaro. Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa, ya bayyana hakan ne a wata hira da BBC Hausa.

Ministan ya yi nuni da misalin Jihar Katsina, inda ya ce an sha gargadin yin sulhu da ƙungiyoyin masu makami. Ya kuma ja hankalin al’umma da su daina hulɗa da ƴan bindiga, musamman sayar musu da abinci ko wasu kayayyaki, yana mai cewa hakan na taimaka musu wajen aikata laifi.

Musa ya ƙara da cewa Gwamnatin Tarayya ba ta biyan kudin fansa domin sako waɗanda aka sace, musamman ɗaliban makarantu. Ya ce jami’an tsaro na amfani da matsin lamba na soji da bayanan sirri ne wajen ceto waɗanda aka sace, yana mai kira ga jama’a da su rika kai rahoton sace-sace ga hukumomin tsaro maimakon yin sulhu da masu laifi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet