Jam’iyyar APC ta musanta rahotannin da ke cewa ta janye jerin sunayen mambobin Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaba Bola Ahmed Tinubu na 2027 domin sake dubawa....
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa ta cika alƙawuran da ta ɗauka lokacin yaƙin neman zaɓen 2023, yana mai cewa ƙasar na dab da...
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce ba dole sai yana da matsayi a kwamitin yakin neman zaben APC ba, sannan zai yi aiki domin ganin Shugaba...
Shugaba Bola Tinubu ya ce alƙawarin da ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC, Atiku Abubakar, ya yi na dawo da tallafin man fetur idan ya lashe...
Tsohon Gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya ce Peter Obi ya rasa damar da yake da ita ta lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027 tun ranar...
Ɗan majalisar dokokin Jihar Kano mai wakiltar Ƙaramar Hukumar Tudun Wada, Sule Lawan Shuwaki, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC zuwa PDP.Kakakin Majalisar Dokokin Kano,...
Sanatan Abia ta Arewa, Orji Kalu, ya ce zai yi murabus daga jam’iyyar APC idan har Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nuna rashin girmamawa ga Cocin...
Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya haƙura da neman sake tsayawa takara a zaɓen 2027,...
Jam’iyyar ADC ta bayyana shakku kan lafiyar Shugaba Bola Ahmed Tinubu da cancantarsa ta ci gaba da jagorantar ƙasa, tare da yin kira ga Majalisar Tarayya...
Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has officially announced the nomination of his deputy, His Excellency Murtala Sule Galadima Garo, as his running mate for...