Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da ayyuka da manufofin marigayi tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, inda ya ce...
Tsohuwar Uwargidan Shugaban Ƙasa, Aisha Buhari, ta bayyana cewa marigayi mijinta, Muhammadu Buhari, ya taɓa yarda da jita-jitar da ake yadawa a Aso Rock cewa ita...
Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya bayyana cewa ƙungiyar Boko Haram ta taɓa zaɓar tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a matsayin wakilinta domin shiga tattaunawa da...
Tsohon Mai Baiwa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Shawara kan Harkokin Yada Labarai, Femi Adesina, ya bayyana cewa da ace tsohon shugaban na Najeriya ya dogara kacokan...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Talata, 15 ga Yuli, 2025 a matsayin hutu a fadin kasar domin girmama marigayi tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, wanda ya rasu...
Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yaba da nasarar jam’iyyar APC a zaɓen gwamna da aka gudanar a ranar Asabar a Jihar Ondo, wanda ya tabbatar...
Tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya taya Shugaba Bola Ahmed Tinubu murnar ƙarin shekara, inda ya roƙa masa lafiya da tsahon kwana, ta yadda yan...
Guda daga cikin hadiman shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai, Bashir Ahmad, ya jaddada cewa shugaban nasa ba zai tsoma baki a harkokin zaben...
Rahotanni sun ce an harbe shugabar matan jam’iyyar Labour Party watau LP, Victoria Chintex a karamar hukumar Kaura ta jihar Kaduna.Sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar shiyyar...