Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa za ta jagoranci shigar da ƙara kan kisan gillar da aka yi wa wata matar aure da ’ya’yanta shida a...
Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar da kama Muhuyi Magaji Rimingado, tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci ta jihar, ranar Juma’a, inda ta ce akwai yiwuwar...
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya musanta zargin da Gwamnatin Kano ta yi masa cewa ya fadi magana da ka iya kawo cikas...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kashe sama da Naira biliyan 8.2 domin aiwatar da muhimman ayyuka a fannonin ilimi, samar da ruwan sha da kuma...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa nan ba da jimawa ba za a kafa masana’antun ƙera fanel da sauran kayayyakin samar da wutar lantarki ta hasken...
Gwamnatin Jihar Kano ta ba da umarni ga Hukumar Hisba ta jihar da ta fara shirye-shiryen gudanar da auren mutane 2,000 karkashin shirin auren gata na...
Hukumomin lafiya a jihar Kano sun yi karin bayani kan dakatar da wasu jami’an lafiya a karamar hukumar Kabo, bisa zargin yin zagon kasa ga aikin...
Majalisar Shura da gwamnatin Kano ta kafa ta sanar da dakatar da Malam Lawan Shuaibu Triumph daga ci gaba da gudanar da wa’azi, har sai an...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jaddada aniyar gwamnatinsa na yin aiki tare da kungiyoyin fararen hula domin tsara manufofi, sa ido kan ayyuka da...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da haramta amfani da Injin Sare Bishiya ba tare da lasisi ba, wajen sare ko gyaran bishiyoyi, domin yakar sare bishiyoyi...