Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da aiwatar da ayyukan tituna 27 da darajarsu ta haura tiriliyan N3.9 a jihohi 15 na Najeriya. Ministan Ayyuka, David...
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya ce musulmi 75 ne aka kashe a hare-haren da aka kai al’ummomin Woro da Nuku. Ya bayyana cewa masu tsattsauran...
An sake fuskantar tashin hankali a Isapa, kusa da Eruku, a Karamar Hukumar Ekiti ta jihar Kwara, inda akalla mutum 11 aka yi garkuwa da su....
Gwamnatin Jihar Kwara ta sanar da cewa mutane 38 da ‘yan bindiga suka sace a cikin cocin Christ Apostolic Church (CAC) na Eruku, Karamar Hukumar Ekiti,...
Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya bukaci gaggawar turo karin jami’an tsaro zuwa garin Eruku, bayan harin da aka kai wa cocin Christ Apostolic Church Oke...
Wasu ’yan bindiga sun kai mummunan hari a ƙauyen Rani Ramat da ke Ƙaramar Hukumar Patigi a Jihar Kwara, inda suka harbe wani mutum har lahira...
Malamai a jihar Kwara, a karkashin kungiyar Kwara Concerned Teachers, KCT, sun yi tir da abin da suka bayyana a matsayin “lalacewar walwala” da gwamnatocin da...