Gwamnatin ƙasar Burkina Faso ta sako sojojin Najeriya 11 tare da jirgin sojan saman Najeriya (NAF C-130), kwanaki goma bayan da aka tsare su sakamakon saukar...
Gwamnatin Tarayya ta haramta karɓa ko matsar da ɗalibai zuwa aji uku na Senior Secondary School (SS3) a dukkan makarantu na gwamnati da masu zaman kansu...
Mai ba da shawara kan doka na jam’iyyar ADC, Prof. Oserheimen Osunbor, ya bayyana cewa dokar ƙasa a Najeriya ta rage aiki ne a takarda kawai,...
A wani sabon rahoto da Ma’aikatar Lafiya ta Tarayya ta fitar, fiye da mutum miliyan 24.4 aka tabbatar sun kamu da cutar Malariya a watanni tara...
Majalisar Kolin Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA) ta karyata zargin da wasu kafafen yada labarai na waje da masu amfani da kafafen sada zumunta suka...
Babban Jami’in Kamfanin Man Fetur na Ƙasa (NNPC), Mista Bayo Ojulari, ya danganta tashin farashin gas ɗin girki da aka gani kwanan nan da ɗan gajeren...
Gwamnatin Tarayya ta yi kira ga matasa da su guji yin hijira ta barauniyar hanya, tana jaddada cewa irin wannan tafiya na tattare da mummunan haɗari...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, ya bayyana Nijeriya a matsayin ƙasar da aka riga aka lalata harkar dimokuraɗiyya, saboda rashin gaskiya...
Fadar Shugaban Ƙasa ta tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa hauhawar farashin kaya zai sauka ƙasa sosai har ya kai ɗigo ɗaya nan gaba kaɗan. Mai ba...
Shugaban Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Ƙasa (NUJ), Kwamared Alhasan Yahya Abdul, ya bayyana cewa aikin Hajjin 2025 ya kasance ɗaya daga cikin mafi nasara da aka...