Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa Najeriya tana dab da samun ci gaba mai ɗorewa a harkar samar da wutar lantarki, tare da shirin tabbatar da wuta...
A ranar Laraba 10 ga Satumba, 2025. Babban layin wutar lantarki na ƙasa ya faɗi, lamarin da ya janyo asarar duƙiya a sassa da dama na...
Ma’aikatar Muhalli ta Tarayya ta fitar da gargaɗi ga jihohi 15 cewa daga 4 zuwa 8 ga Satumba, 2025, wurare 43 a fadin ƙasar na iya...
Tsohon ɗan wasan bayan Super Eagles, Taribo West, ya caccaki Hukumar Kwallon Ƙafa ta Najeriya (NFF) da kuma Gwamnatin Jihar Legas saboda abin da ya kira...
Ministan Noma Abubakar Kyari, ya bayyana cewa Najeriya na kashe kusan dala biliyan 10 a duk shekara wajen shigo da kayan abinci daga waje, ciki har...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa akalla gidajen gyaran hali 12 daga cikin 246 da ake da su a Najeriya ake gyarawa a halin yanzu.Ministan Harkokin Cikin...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa Najeriya na asarar kimanin Naira tiriliyan 13.3 zuwa 17.9 duk shekara ta fuskar kai tsaye da kuma wadanda ba kai tsaye...
Yan majalisar dokoki a Najeriya sun sake zama inda suka yi karatu na biyu ga ƙudurin dokar nan da ke neman yin gyaran fuska ga dokar...
Jakadan Najeriya a Nijar, Mohammed Sani Usman, da Ministan Harkokin Wajen Nijar, Bakary Yaou Sangaré, sun gana a Nijar a ranar Larabar nan.Kafar ActuNiger ta rawaito...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umar Zulum, ya ce, bai kamata a aiwatar da dokar garambawul ta haraji da Shugaba Tinubu yakeso ayi a yadda take ba.Gwamna...