Connect with us

Labarai

Zaben 2023 : INEC Ta Fitar Da Sunayen Ƴan Takarar Da Jam’iyyun Siyasa Suka Tsayar

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC), ta wallafa sunaye da bayanan wasu ‘yan takara da jam’iyyun siyasa suka tsayar da su a zaben shekarar 2023.

Kamfanin dillancin labaran Najeriya (NAN) ya ruwaito hukumar INEC ta buga wannan labarin ne a ranar Juma’a a ofisoshinta da ke kasar.

Bayanan sun hada da na ‘yan takarar shugaban kasa, da mataimakansu da kuma ‘yan takara a majalisar dattijai dana wakilai.

Bayanan sun hada da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar (APC), Asiwaju Bola Tinubu da matemakinsa, Mista Ibrahim Masari. Da bayanai akan Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP da matemakinsa, Ifeanyi Okowa.

Sauran sun hada da Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP) da matemakinsa, Doyin Okupe; Osita Nnadi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar (APP) da matemakinsa, Isa Hamisu.

Haka kuma ta hada da Abiola Kolawole, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar (PRP) da matemakinsa, Ribi Marshal; Rabiu Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP da matemakinsa, Johnson Oladipupo.

Sauran sun hada da Yabagi Sani, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar (ADP) da matemakinsa, Udo Okey -Okoro; Ado-Ibrahim Abdulmalik, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar (YPP) da matemakinsa, Enyinna Kasarachi.

Har ila yau, akwai Omoyele Sowere, dan takarar shugaban kasa na (AAC) da matemakinsa, Garba Magashi; Mamman Dantalle, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar (APM) da matemakinsa Ojei Princess; Chukwudi Umeadi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar (APGA) da matemakinsa Koli Mohammed.

Sauran sun hada da Oluwafemi Adenuga, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar (BP) da matemakinsa Turaku Mustapha; Daberechukwu Nwanyanwu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar (ZLP) da matemakinsa, Ramalan Abubakar; Dumebi Kachikwu dan takarar shugaban kasa, (ADC) da .atemakinsa, Ahmed Mani. Sai Hamza Almustafa, dan takarar shugaban kasa, (AA) da matemakinsa Chukwuka Johnson da dai sauransu. (NAN)

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetmatbetimajbetpusulabetvdcasinosahabetmarsbahismarsbahis girişholiganbetholiganbet girişcasibomcasinolevantcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet