Connect with us

Featured

Ojo Amupitan Ya Zama Sabon Shugaban Hukumar Zaɓe Ta Ƙasa INEC

Majalisar Koli ta Kasa ta amince da nada Farfesa Joash Ojo Amupitan (SAN) a matsayin sabon shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC).

Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin labarai, Bayo Onanuga, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafin X ranar Alhamis 09 ga Oktoba.

Shugaba Bola Tinubu ne ya gabatar da sunan Amupitan ga majalisar yayin taron da ta gudanar a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Wannan na zuwa ne bayan kammala wa’adin shekaru goma na Farfesa Mahmood Yakubu a watan Oktoba 2025.

Tinubu ya bayyana cewa Farfesa Amupitan, wanda yake dan shekara 58 kuma lauya daga jihar Kogi, shi ne mutum na farko daga yankin Arewa ta Tsakiya da aka taba naɗawa wannan mukami na shugaban hukumar zaɓe ta ƙasa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet