Connect with us

Featured

Har Yanzu Ni Nake da Cikakken Iko a Rivers – Wike

Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa shi ne ke da cikakken iko a Jihar Rivers duk da rikicin siyasar da ke tsakaninsa da gwamnan jihar, Siminalayi Fubara. Wike ya faɗi haka ne a wajen taron karramawa da kabilar Wariwike ta shirya masa a Ogu, karamar hukumar Ogu/Bolo.

Ya ce rikicin siyasar da ke faruwa a jihar bai kamata ya tayar da hankalin magoya bayansa ba, yana mai jaddada cewa suna kan madafun iko. Wike ya shawarci mabiyansa su kwanta su yi barci lafiya, yana mai cewa “mu ne ke da iko” a halin da ake ciki.

Rikicin Wike da Fubara ya samo asali ne tun 2023, lamarin da ya kai ga dakatar da gwamnan na tsawon watanni shida da kuma sanya dokar ta-baci a jihar a 2025. Bayan ɗage dokar, rikicin ya sake ɓarke, inda ’yan majalisar da ke goyon bayan Wike ke barazanar tsige gwamnan bisa zargin saba doka.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet