Gwamnatin Kaduna ta sanar da wasu sabbin matakai na bai wa makarantun jihar tsaro saboda yawan hare-haren da suke fuskanta da kuma satar ɗalibai.Gwamna Uba Sani...
Jamhuriyar Nijar ta kaddamar da wani sabon gangamin yaki da cutar sankarau a sassan kasar sakamakon yawaitar alkaluman mutanen da ke kamuwa da cutar idan aka...
Wasu da ake zargin matsafa ne sun datse mazakutar wani yaro domin hada layar bata a garin Pandogari da ke Karamar Hukumar Rafi a Jihar Neja....
Babbar Kotun Jihar Kano ta sake zama domin sauraren shari’ar daukaka karar da Abduljabbar Kabara da ke kalubalantar hukuncin Babbar Kotun Musulunci da ta yanke masa...
Babbar Kotun Jihar Kano ta halasta wa ’yan kasuwar Sabon Gari shagunan da ke bangaren ’yan barkono da gidajen wanka.Kotun ta kuma umarci hukumar gudanarwar kasuwar...
Mahaifiyar yaran da abokin mahaifinsu ya yi luwadi da su a Kano ta sake maka shi a kotu bayan mahaifinsu ya amince an kashe maganar a...
Jami’an ‘yan sanda sun cafke wani likitan bogi da ya buɗe asibiti yana yi wa jama’a tiyatar ƙaba (hernia) da tsakuwar ciki (appendix) a Jihar Legas.Likitan...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan dokar yin gwajin lafiya kafin aure, wacce take umartar dukkan masu niyyar yin aure da su...
Dakarun sojin Jamhuriyar Nijar sun kama wani jagoran ’yan bindigar Najeriya, Kachallah Mai Daji a kusa da iyakar garin Illela da ke kasar.Wani Masani a fannin...
Mazauna wasu ƙauyuka 10 a Karamar Hukumar Giwa ta Jihar Kaduna sun tsere daga gidajensu saboda harin ’yan ta’adda masu satar mutane.Da dama daga cikin mutanen...