Al’ummar Ambe da ke Arak a karamar hukumar Sanga a jihar Kaduna a daren ranar Lahadi sun fuskanci harin ‘yan bindiga da ya yi sanadin mutuwar...
Kwamitin da gwamnatin Kano ta kafa domin bincike kan rikice-rikicen siyasa ya fara zamansa a jihar.Kwamitin karkashin jagorancin mai shari’a Zuwaira Yusuf, zai yi bincike ne...
Gwamnatin Tarayya ta musanta batun cewa tana duba yiwuwar bai wa ƙasashen Amurka da Faransa damar kafa sansanin soja a ƙasar nan.Wata sanarwa da Minista Yaɗa...
Bayan shan ce-ce-ku-ce kan zargin da masu shara a Jihar Kano suka yi na cewa gwamnatin ta riƙe musu alawus ɗinsu, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya...
Hukumar Wutar Lantarki ta Kasa (NERC) ta rage kudin wutar ga masu amfani da layin Band A.NERC ta umarci kamfanonin rarraba wutar lantarki da su rage...
Hukumar hana sha da Fataucin miyagun ƙwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta kama wasu manya-manyan dilolin ƙwayoyi da wiwi a jihohin Najeriya. NDLEA, ta gano wata kungiyar masu...
Rundunar ‘yan sandan jihar Anambra ta ce ta kama wasu mutane bakwai da ake zargi da aikata ayyukan asiri da kuma fashi da makami.An bayyana hakan...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta nesanta kanta daga wani rahoto da ke yawo a kafafen yada...
Manoman tumatir a Jihar Katsina na kokawa kan yadda za su dawo da kudin da suka zuba a noman, sakamakon faduwar darajar tumatirin a ’yan kwanakin...
Wasu. ‘Yan bindiga sun kashe mutane 25 a wani farmaki da suka kai wasu ƙauyuka 4 a jihar Katsina da ke arewa maso yammacin ƙasar nan,...