Gwamnatin jihar Kogi ta sanar da ceto wasu dalibai shida da aka yi garkuwa da su na jami’ar (CUSTECH) da ke Osara a jihar Kogi.Kwamishinan yada...
Wasu mutane uku sun rasa rayukansu a wani rikicin da ya barke tsakanin wasu ’yan daba a unguwar Darmanawa da ke Karamar Hukumar Tarauni a jihar...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce jami’an tsaro sun kashe wani jagoran ‘yan fashin daji mai suna Dogo Bangaje tare da abokan aikinsa uku.Wata sanarwa da ma’aikatar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta fara gudanar da bincike kan mummunan al’amuran da suka faru dangane da mutuwar jami’in Hukumar kwastam da aka ce ya...
Gungun wasu barayi sun fatattaki masu gadin wasu manyan gonakin shinkafa, suka girbe ta suka yi awon gaba ita a jihar Taraba.A cikin dare ne barayin...
Jami’an ’yan sanda a jihar Neja sun kama wata da ake zargin ’yar daba ce sanye da kayan sarki.Rundunar ’yan sandan jihar ta ce jami’anta sun...
Hukumomi a Kasar nan a karshen mako sun ce sun gano wasu haramtattun wurare 50 da ake aikin tace man fetur ba bisa ƙa’ida ba.Rear Adm....
Jam’iyyar APC reshen jihar Zamfara ta yi watsi da batun dakatar da shugaban jam’iyyar na jihar, Alhaji Tukur Danfulani.Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da...
Akalla mutane 49 ake zargin ‘yan bindiga sun kashe a wani samame na kwanaki biyar a jihar Zamfara.Lammarin, a cewar mazauna garin, an kashe su ne...
Gwamnatin jihar Kogi ta ce an kubutar da wasu daga cikin Daliban jami’ar kimiyya da fasaha da ke Osara Okene da wasu ‘yan bindiga suka yi...