Gwamnatin jihar Kano ta musanta rahoton harba wani harsashi da aka ce ya samu mai raahoto a gidan gwamnati a yammacin ranar Juma’a.Jaridar Alkiblah ta ruwaito...
Wani dan jarida wakilin gidan Talabijin na Abubakar Rimi, ARTV a gidan gwamnatin jihar Kano, Naziru Idris Ya’u, harsashi ya same shi a gidan gwamnatin jihar...
Akalla mutane 42 ne suka rasa ransu sakamakon kamuwa da cutar ƙyanda a ƙananan hukumomin Mubi da Gombi a Jihar Adamawa.Kwamishinan lafiya da ayyukan jin ƙai,...
Shugaban Bola Ahmad Tinubu na shirin kaddamar da wasu masana’antun sarrafa iskar gas guda uku wadanda za su bunkasa samar da iskar gas ga kasuwannin cikin...
Sabbin ma’aikatan jinya da ungozoma da aka ɗauka aiki a Jihar Kaduna sun yi kira ga Gwamna Uba Sani da ya sa baki a kan rashin...
Wasu mutane da suka bayyana kan su a matsayin ‘yayan jam’iyyar APC daga Jihar Zamfara sun yi tattaki zuwa ofishin hukumar EFCC dake Abuja, inda suke...
Rahotanni daga Jihar Kaduna na cewa an sace dagattai biyu da ke kan hanyarsu daga Kakangi zuwa Birnin-Gwari.’Yan bindigar sun kuma kai hari a Maraban Agyaro...
Wasu da ake zargin tubabbun ’yan Boko Haram sun kai hari ofishin ’yan sanda a Maiduguri a kokarinsu na ƙwato ’yan uwansu da aka kama bisa...
Daya daga cikin ’yan bindigar da suka kai hari tare da sace fasinjoji a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna ya shiga hannu bayan shekaru biyu da...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ware wa Ma’aikatan Jarida gurbin mutane 50 a sabon shirin Auren gata da za a sake yi a jihar.Babban Kwamandan...