Kotun Koli ta tabbatar wa Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad Kauran Bauchi, na jam’iyyar PDP kujerar sa.Gwamnan jihar Bauchi dai na cikin gwamnonin da jam’iyyar APC...
Kotun Kolin Nigeria ta tabbatar da zaben gwamna Babajide Sanwo Olu na jihar Lagas a matsayin halastaccen gwamnan jihar.Kotun ta tabbatar da zaben nasa ne inda...
Wani Matashi mai suna Garzali Wada Ibrahim wanda yake da asusun ajiya a bankin UBA dake Sharaɗa, yace ya kai ƙorafi bankin domin a saita masa...
Wasu ‘yan bindiga sun sake yin garkuwa da wani daraktan Cibiyar Bincike na Jami’ar Tarayya da ke Gusau a jihar Zamfara, Bello Janbako.Janbako, wanda kuma babban...
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya yi zargin cewa akwai wasu masu hannu a badaƙalar almundahanar kuɗi da ake zargin ministar jin ƙai, Betta Edu...
Majalisar dokokin Jihar Kogi ta koka da rashin tsaro da ke kara ta’azzara a cikin makonni uku da suka gabata a Karamar Hukumar Yagba ta Gabas...
Rundunar ƴan sandan jihar Yobe ta kama wani magidanci mai shekara 43 kan zarginsa da hannu a mutuwar matarsa mai shekara 42.Kakakin rundunar ‘yansandan jihar DSP...
A yau Alhamis 21, ga watan Disambar 2023, Kotun kolin Nijeriya da ke Abuja ta fara sauraren karar zaben gwamnan Kano da Gwamnan Kano Abba Kabiru...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Katsina ta ce, ta kama wasu mutane biyar da aka samu da makamai da bindigu kirar AK 47 ba bisa ka’ida...
Al’umar garin Tudun Biri da iftila’in harin bam na sojoji ya afkawa a makon da ya gabata yayin da suke gudanar da taron Maulidin Annabi (SAW),...