Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin biyan diyyar masu taron Mauludin da harin bom daga jirgin soja ya kashe a Jihar Kaduna.Sashen Hausa na BBC ya ruwaito...
Ana ci gaba da nuna tsananin alhini, a lokacin da ake kokarin tantance yawan mutanen da suka mutu, a wani mummunan luguden wuta da jirgin sojin...
A yammacin ranar Alhamis ne dai aka gudanar da bikin karrama gwarazan gasar gajerun ƙagaggun labarai ta mata zalla da BBC Hausa ta saba gudanarwa duk...
Gwamnatin Kaduna ta jaddada matsayinta na yin dandaƙa ga duk namiji ko macen da aka kama ya aikata fyade a jihar.Kwamishinar Kyautata rayuwa ta jihar, Rabi...
Akalla mutum 11 ne suka rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin wata tirela da ya auku a hanyar Maiyama/Koko da ke Jihar Kebbi.Cikin wata sanarwa da...
Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta kori Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa, Ibrahim Balarabe bayan soke nasararsa a zaben da aka gudanar a ranar 18...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, zai yi tafiya a ranar Laraba zuwa birnin Dubai na Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa domin halartar taron sauyin yanayi na COP28.Wata sanarwa...
Masana shari’a a Najeriya sun yi tsokaci ne kan furucin da babban jojin Najeriya mai shari’a Olukayode Ariwoola ya yi inda ya mai da martani ga...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ta ɗage shari’ar da ake yi wa tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), zuwa watan Janairun 2024.Hakan...
Kungiyar ‘yan Jaridu ta kasa reshen Freedom Radio ta taya kwamrade Wasila Ibrahim Ladan murna, a matsayin sabuwar sakatariya ta Kungiyar ‘yan Jaridu mata ta kasa...