Mutane bakwai, ciki har da mace mai juna biyu sun rasu a yayin turereniyar sayen shinkafar da Hukumar Kwastam ta yi gwanjo a kan N10,000 kowane...
Ƙungiyar Kwadago ta TUC ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta saka sabon mafi karancin albashi ga ma’aikatan Najeriya domin magance tsadar rayuwa a kasar.BBC...
The private residence of the Minister of State Federal Capital Territory (FCT), Mariya Mahmoud, was completely razed by fire on Sunday afternoon.According to findings, nothing was...
Rahotann sun nuna cewa Hukumar EFCC mai yaki da masu karya tattalin arziki ta kama tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika.EFCC ta kama Sanata Hadi...
Gwamnatin Najeriya ta gargaɗi ‘yan kasuwar da ke da ɗabi’ar ɓoye kayan abinci a daidai lokacin da talakawan ƙasar ke cikin matsin rayuwa.Ministan yaɗa labaran ƙasar...
Sheikh Abduljabbar Sheikh Nasiru Kabara, ya nesanta kan sa da mutanen da suke yunkurin daukaka kara a kan hukuncin da aka yanke masa a baya.Abduljabbar ya...
Ƙungiyar dillalan man fetur masu zaman kansu ta kasar nan (IPMAN), ta koka game da wasu matsaloli da ‘ya’yanta ke fuskanta wajen samun man da suke...
Gwamnatin jihar Kano ta yi alkawarin kashe makudan kudade a fannin ilimi domin biyan bukatun daliban jihar.Jaridar KANO FOCUS ta ruwaito kwamishinan ilimi na jihar Alhaji...
Kungiyar kafafen yaɗa labarai ta yanar gizo Association of Online Media Guild, ta taya gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano murnar samun nasara a kotun...
Kotun Ƙoli ta tabbatar wa da Gwamnan jihar Kano Injijiya Abba kabir yusif kujerarsa, inda ta soke nasarar da APC ta samu a kotunan kasa.Kotun ta...