Godswill Akpabio ya yi nasarar zama shugaban Majalisar Dattawan Najeriya bayan kaɗa ƙuri’a daga sabbin ƴan majalisar a yau Talata.Akawun majalisar dattijai ne ya bayyana sakamakon...
Mambobin majalisar dokokin jihar Kano, sun zaɓi wakilin Karamar Hukumar Rogo, Jibril Ismail Falgore a matsayin sabon shugaban majalisar.Ƴan majalisar sun zaɓe shi ne da safiyar...
Dr. Usman Bugaje yayin bikin zagayowar ranar dimokuraɗiyya Najeriya wanda cibiyar nazarin harkokin dimokuradiyya da siyasa ta Jami’ar bayero da ke gidan Mumbayya haɗin gwiwa da...
Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu zai gabatar da jawabinsa na farko ga ‘yan Najeriya da misalin karfe 7 na safe a ranar Litinin don tunawa da...
Akwai yiyuwar Rundunar Tsaron ta farin kaya DSS ta garzaya zuwa kotu, a ranar Talata mai zuwa, domin Neman izinin kotu wajen ci gaba da tsare...
Hukumar Yaki da masu yi wa tattalin arzikin Kasa ta’annati (EFCC) a ranar Alhamis din da ta gabata ta gurfanar da wasu jami’an kula da asusun...
Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Engr. Abba Kabir Yusuf, ta ci gaba da aikin rushe gine-ginen da ta ce an yi su ba bisa ƙa’ida ba....
Hukumar tsaro ta DSS, ta ce, ta cafke dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya CBN Mista Godwin Emefiele, kuma tana tsare da shi. Hukumar ta DSS ta...
Gwamnatin jihar Neja ta soke takardar shedar zaman jami’ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB) da ke yankin Suleja a jihar.Gwamnatin ta kuma soke takardar C-of-O da aka...
Gwamnatin Zamfara ta bayyana cewa ta kwato motoci sama da 40 daga hannun tsohon gwamna Matawalle.Kafin kai farmakin gwamnatin jihar ta ce sun samu umarnin kotu...