Gwamnan jihar Niger Mohammed Umaru Bago ya soke takardar shaidar mallakar wani gidan mai tare da ba da umarnin rusa shi a Minna babban birnin jihar.Gwamnan...
Allah ya yi wa Limamin Masallacin Waje kuma Wazirin Kano Murabus Sheikh Nasir Muhammad Nasir rasuwa.Marigayin dai ya rasu ne da yammacin yau Laraba bayan fama...
Zababben sanata kuma hamshakin dan kasuwa Dr. Jimoh Ibrahim ya yin gabatar da wani jawabi ya bayyana yadda Nigeria za ta biya bashin da ake binta...
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta soki yadda ake rusa gine-ginen da gwamnatin jihar Kano ta jam’iyyar NNPP ke yi a jihar.Mataimakin shugaban jam’iyyar APC na...
Hukumar da ke yiki da masu yi wa tattalin arzikin Kasa zagon Kasa EFCC a ranar Talatar nan ta gurfanar da wasu ma’aikatan banki guda biyu...
A yau Talata 6 ga watan Yuni ne marigayi Sarkin Kano Alhaji Dakta Ado Bayero ya cika shekaru 9 da rasuwa.A rana irin ta yau, 6...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta ce, ta samu nasarar sahale dokoki guda arba’in tare da karɓar ƙudu Ƙudurori fiye da 200 daga mambobinta a tsawon shekaru...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta ce, ta fara bincike kan matasa 49 da ta kama su bisa zargin satar kayan gini a shagunan Triumph ta...
Jam’iyyar PRP ta bukaci sabon gwamnan jihar Kano da aka rantsar, Abba Kabir Yusif, da ya yi amfani da ofishinsa wajen fifita muradun al’ummar jihar, ba...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana takaicinta kan yadda wasu bata gari ke kokarin lalata kadarorin jama’a da sunan kwashe baraguzan gine-gine da gwamnatin jihar ta ruguje.Bisa...