Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, zai yi wa al’ummar Najeriya jawabin bankwana a matsayin shugaban ƙasa gobe Lahadi 28 ga watan Mayu.Wata sanarwa da mai magana da...
Zababben mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya yi watsi da jita-jitar da ake yadawa cewar shugaban kasa mai jiran gado, Bola Ahmed Tinubu yana kokarin Musuluntar...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa ta shafe shekara takwas tana yunƙurin ceto yaran da ‘yan bindiga suka sace a wurare daban-daban.Buhari ya bayyana...
Gwamnatin Najeriya ta ayyana ranar 29 ga watan Mayu a matsayin ranar hutun ma’aikata sakamakon bikin rantsar da shugaban ƙasa mai jiran-gado, Bola Ahmed Tinubu.Ministan Harkokin...
Zababben Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gayyaci tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II zuwa wajen bikin rantsar da shi a ranar Litinin mai zuwa.A...
Yayin da ya rage ’yan sa’o’i ya bar mulki, Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a ranar Juma’a ya rantsar da sabon Kwamishina.Rantsuwar na zuwa ne...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta sanar da shirinta na yin gwanjon gidaje da filayen da ta ƙwace daga hannun masu almundahana....
Wasu da ake kyautata zaton cewa ƴan bindiga ne, sun hallaka babban basaraken garin Orsu Obodo da ke yankin ƙaramar hukumar Oguta ta jihar Imo, Eze...
Jirgin farko na kamfanin jiragen sama na Nigeria Air, yana hanyarsa ta zuwa Abuja daga birnin Addis Ababa na ƙasar Ethiopia.Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, da...
yau Juma’a Kotun kolin Najeriya za ta yanke hukunci a kan kararar da dan takarar shugaban kasa na babbar jam’iyyar hamayya ta Najeriya, PDP, Atiku Abubakar...