Hukumomi a jihar Filato sun sanar da sanya dokar hana zirga-zirga a yankin Bwai na ƙaramar hukumar Mangu ta jihar.Wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun...
Sabon zaɓaɓɓen shugaban Najeriya Bola Ahamad Tinubu, ya gana da ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen da ya gabata na jam’iyyar NNPP Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.Jaridar...
Jama’a sun shiga firgici a jihar Kaduna ta Najeriya bayan wani mutun da ake zargin dan ta’adda ne ya tarwatsa kansa da bam a daidai lokacin...
Kotu ta tasa Ƙeyar malamin nan, Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi gidan yari bisa zargin furta kalaman rashin da’a ga Annabi Muhammad (SAW) da kuma kalaman...
Rahotonni daga jihar Taraba sun tabbatar da cewa aƙalla mutane ashirin sun mutu sakamakon wani rikicin ƙabilanci da ya ɓarke tsakanin ƙabilun Wurkunawa da kuma Karimjo...
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos, ta ce ta cafke mawaƙi, Seun Kuti bisa zarginsa da cin zarafin wani jami’in ɗan sanda.Mai magana da yawun rundunar, Benjamin...
Kocin Arsenal Mikel Arteta ya bayar da hakuri ga magoya bayan Arsenal bayan rashin nasarar da kulob din ya yi a wasansu da Brighton. Brighton ta...
A wasansa na farko bayan an dakatar da shi kan ziyarar da ya kai Saudiyya ba tare da izini ba, wasu magoya bayan Paris St-Germain sun...
Gwamnar girki Hilda Effiong Bassey, wadda aka fi sani da Hilda Baci, ta kafa tarihin girki a duniya, bayan da ta shafe tsawon sa’o’i 87 da...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NDLEA, ta ce, ta cafke mutane 185 a birnin tarayya Abuja da kuma jihar Kano, bisa zarginsu...