Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari zai tsawaita zamansa a Landan domin ganin likitan hakori.Hadimin shugaban kasa Bashir Ahmed ne ya tabbatar da hakan a wani sako da...
Kevin De Bruyne ya ceto Manchester City daga hannun Real Madrid bayan da ya farke kwallon da aka zura musu a zagaye na farko na wasan...
Kyaftin na Ajantina Lionel Messi zai taka leda a kakar wasanni mai zuwa a Saudiyya inda zai kulla ‘babbar’ yarjejeniya, kamar yadda wata majiya kan yarjejeniyar...
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja, ta ce, ta samu nasarar ceto mutane 58 da aka yi garkuwa da su.Rundunar ta bayyana hakan ne ta cikin...
Kwamitin gudanarwa na jam’iyyar APC na kasa, ya fitar da jadawalin yadda shugabancin majalisun kasa zasu kasance, ta hanyar amfani da shiyya shiyya domin tabbatar da...
Manajan daraktan hukumar kare muhalli ta jihar Jigawa, Mista Lawan Ahmed, a ranar Litinin din nan a Dutse, babban birnin jihar, ya sanar da cewa gwamnatin...
Majalisar Tarayya, ta fara yin shirin fara horas da sababbin ƴan majalisar dattawan kan sa in makamar ayyukanta gabanin rantsar da su. BBC ta ruwaito cewa,...
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa, a ranar Asabar, ta samu nasarar damke wani magidanci mai suna Aminu Abubakar, mai shekaru 56, bisa zarginsa da lakadawa matarsa...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana dalilin da ya sa ya ki yin nunen dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar (APC) a yayin zaben fidda gwani...
Ƙungiyar nan ta CISLAC mai rajin sanya ido kan ayyukan majalisar dokoki, ta koka kan bashin dala miliyan ɗari takwas da gwamnatin Tarayya ta karɓo daga...