Wasu ƴan bindiga, sun sace Dagacin ƙauyen Fugge, a ke yankin ƙaramar hukumar Rijau ta Jihar Neja Malam Abdullahi Zaure tare da wasu mutane 49.Rahotonni sun...
Wasu ma’aikatan gwamnatin jihar Zamfara, sun gudanar da Sallar Alƙunutu a masallacin idin na Gusau babban birnin jihar.Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, ma’aikatan sun taru ne...
Ma’aikatar jin ƙai da kare afkuwar bala’i ta Najeriya da tallafin hukumar agajin gaggawa NEMA da ofisoshin jakadancin Najeriya na ƙasashen Sudan da Masar, sun kammala...
Daga Muazu HardawaHatsarin mota ya yi sanadiyar mutuwar mutane takwas a kan hanyar Bauchi zuwa Darazo.Kwamandan hukumar kiyaye haɗura FRSC shiyyar jihar Bauchi Alhaji Yusuf Abdullahi...
Hukumar samar da aikin yi ta Najeriya NDE, ta fara tattara alƙaluman mutanen da ba su da aikin yi.Shugabar hukumar shiyyar jihar Enugu Ifeoma Ezekwe, ce...
Gwamnatin tarayya, ta sake kawo ƙarin ƴan Najeriya 125 daga ƙasar Sudan mai fama da rikici.BBC ta ruwaito cewa, Jirgin Tarco B737-300 ne ya kwaso mutanen...
Hukumar jin daɗin Alhazai ta Najeriya ta NAHCON da kamfanonin sifurin jiragen sama, sun amince da yin ƙarin Dala 250 a kan kowacce kujerar aikin Hajjin...
Shugaban Kasar Laberiya George Weah ya rubuta wa shahararren dan wasan Najeriya Victor Osimhen (wanda yake wasa a kungiyar Napoli da ke kasar Italiya) wasika, inda...
Wasu ƴan bindiga, sun sace manoma da dama a ƙauyen Kaffin-Koro da ke yankin ƙaramar hukumar Paikoro ta jihar Neja. A zantawar wasu mazaunan ƙauyen da...
Gwamnatin tarayya, ta ce za ta kashe Naira biliyan 22 da miliyan 44 wajen ciyar da ɗaurarrun da ke tsare a gidajen ajiya da gyaran hali.BBC...