Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya amince da naɗa ƙarin mutane biyar a muƙamai daban-daban.Hakan na ƙunshe cikin wata sanarwa da babban Sakataren yaɗa...
Babban bankin Najeriya CBN, ya musanta wani rahoto da ke cewa ya karya darajar Naira ta koma 630 a kan duk Dalar Amurka ɗaya. Hakan na...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Gida-gida, ya rushe dukkan jami’ai da nade-nade da tsohuwar gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta yi a Jihar.Gwamnan ya bayyana hakan ne...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ayyana dokar ta baci kan matsalar karancin ruwan famfo a jihar.Gwamnan ya bayar da wa’adin mako guda ga Hukumar...
Kamfanin man fetur na Nijeriya NNPCL ya tabbatar da samun sauyi a farashin man fetur a hukumance. Kamfanin ya bayyana haka ne a wani sako da...
Kungiyar kwallon kafa ta Galatasaray ta doke Ankaragucu da ci 4-1 inda ta ci kofin Turkish Super Lig karo na 23.Galatasaray ta samu wannan nasarar ne...
A yau Talata 30 ga watan Mayu ne kotun karɓar ƙorafin zaɓen gwamnan jihar Kano ta fara sauraron shari’ar da jam’iyyar APC ta shigar.Jam’iyyar APC dai...
Gwamnan CBN Mista Godwin Emefiele, ya da Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, sun gana a fadar mulkin Najeriya ta Aso Villa da ke birnin tarayya Abuja.Rahotonni...
Gwamnar jihar Borno Babagana Umara Zulum ya ce, zai ɗauki Malamai 5,000 aiki domin fara karatun firamare da sakandare da rana domin magance matsololin cunkoso da...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya naɗa sabon shugaban hukumar jin daɗin Alhazai ta jihar da mambobinsa.Sabon gwamnan wanda aka fi sani da Abba...