Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) a ranar Juma’a ta yi karin haske kan dalilin da ya sa ake kashe makudan kudade wajen gudanar...
Kotun masana’antu ta kasa ta dage ci gaba da sauraron karar da gwamnatin tarayya ta shigar tana kalubalantar yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ke...
Kamfanin jiragen sama na Azman Air, ya sanar da ci gaba da zirga-zirgar jiragensa daga yau Juma’a bayan da hukumar kula da sufurin jiragen sama ta...
Rundunar ƴan sandan jahar Kano ta kama wata matashiya Maryam Haruna mai Shekaru 27 bisa zargin ta da watsa wa wani matashi Lawan Inuwa Ibrahim ɗan...
Hukumar kula da zirga-zirgar Jiragen sama ta Najeriya NCAA, ta dakatar da zirga-zirgar jiragen sama na kamfanin Azman bisa gazawar kamfanin wajen sabunta shaidar sahale yin...
Wasu mutane huɗu sun rasa rayukansu sakamakon hatsarin Jirgin ruwa a kogin Binuwai da ya ratsa karamar hukumar Ibbi ta Jihar Taraba. Rahotonni sun bayyana cewa...
Hukumar shirya jarrabawar kammala makarantun Sakandare ta yammacin Afirka WAEC, ta bayyana dalilan riƙe sakamakon wasu ɗalibai na jarrabawar.Shugaban hukumar Mista Patrick Areghan, a zantawarsa da...
Kungiyar Ƙwadago ta Najeriya NLC a jihar Zamfara ta bai wa gwamnatin jihar wa’adin kwanaki 21 da ta aiwatar da mafi karancin albashi na kasa na...
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina, ta ce, jami’anta sun tarwatsa wasu gun-gun ƴan bindiga da suka suka tsare hanyar Sabuwa zuwa Mararabar Yakawada a yankin karamar...
Dubban matafiya ne suka makale a kan babbar hanyar Ibadan zuwa Ife a ranar Alhamis din nan bayan da kungiyar dalibai ta kasa (NANS) ta yi...