Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta soke rajistar aƙalla mutane Miliyan Ɗa da dubu ɗari da ashirin da shida da ɗari uku da...
Mataimakin shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya sauka a Nairobi babban birnin ƙasar Kenya domin halartar bikin rantsar da sabon Shugaban kasar William Ruto.Mataimakin shugaban ƙasan...
Hotuna sun nuna wasu mambobin Shura, majalisar shawara ta harkar siyasar Sanata Ibrahim Shekarau, suna raba wani kaso na Naira miliyan 100 da ake zargin dan...
Mutane 13 ne ake fargabar sun mutu a wani hatsarin kwale-kwale a karamar hukumar Ringim ta jihar Jigawa.Rahotanni sun ce lamarin ya afku ne da yammacin...
Ma’aikatan filin jirgin sama sun kawo cikas a harkokin zirga-zirgar jiragen sama a filin jirgin Mallam Aminu Kano (MAKIA) sakamakon takaddamar da ta kunno kai tsakanin...
Babban Daraktan Hukumar Kare Muhalli ta Jihar Bauchi, Dakta Ibrahim Kabir, ya tabbatar da mutuwar mutane uku sakamakon ambaliyar ruwa da ta lalata gidaje 1,453 da...
Har yanzu akwai dalibai 98 na makarantar Sakandaren ’yan mata ta gwamnati da ke Chibok a jihar Borno daga cikin 276 da ‘yan ta’addar Boko Haram...
Malamin addinin musuluncin nan mazaunin Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi, ya yi kira ga hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) da ta saki Tukur Mamu, ko kuma...
Akalla mutane hudu ne rahotanni suka ce an kashe a wasu hare-hare da aka kai kan wasu al’umma biyu a karamar hukumar Guma ta jihar Benue.Mazauna...
Gwamantin jihar Kano tace zata cigaba da hada hannu da Kungiyoyi da daidaikun mutane, domin ganin an cigaba da tsaftace jihar baki daya.Kwaminishinan ma’aikatar muhalli na...