Rundunar ƴan sandan jihar Ogun, ta cafke wasu mata biyu da ake zargi da bude wajen sayar da jarirai.Mai magana da yawun rundunar SP Abimbola Oyeyemi,...
Wasu gungun ƴan fashi da makami, sun kai farmaki bankunann Zenith da UBA da kuma First Bank duk a yankin ƙaramar hukumar Ankpa.Rahotonni sun bayyana cewa...
Ministan ilimi, Adamu Adamu, tare da masu ruwa da tsaki irin su magatakardar hukumar shirya jarrabawar shiga makarantun gaba da sikandire, Farfesa Ishaq Oloyede; Babban Sakataren...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Mai yiwuwa dan wasan tsakiyar Faransa da ke taka leda da Juventus Paul Pogba ba zai samu damar buga gasar cin kofin...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) a ranar Litinin ta ce ta jajirce wajen samun haɗin kan da ake buƙata ga Jami’o’in gwamnati.Kungiyar ta ce ba za ta...
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun tare babbar hanyar Birnin Gwari/Funtua, sun kashe wani direba tare da yin garkuwa da...
Gwamnatin tarayya ta dakatar da shirinta na yin ƙarin harajin kiran waya da sadarwar Internet.Ministan Sadarwa da tattalin arzikin fasahar zamani Farfesa Isa Ali Pantami, ne...
Mutane 5 ne suka mutu tare da lalata gidaje 3,813 sakamakon ruwan sama da aka yi a wasu kauyuka a kananan hukumomi 13 na jihar Katsina.Hukumar...
Jami’an ‘yan sanda a jihar Bauchi sun ceto wasu mutane uku da aka yi garkuwa da su.Wadanda abin ya shafa sun hada da Alh. Alhassan Gambo...
Wasu gungun ƴan bindiga sun sace matafiya da dama a babban titin Benin zuwa garin Owo na jihar Ondo.Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, lamarin ya faru...